fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: APC ta ɗage zaɓen fidda gwani

Date:

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta dage zaben fidda gwani na shugaban kasa da ta shirya gudanarwa a ranar Litinin 23 ga watan Mayu 2022.

Ba a bayar da dalilin dage zaben ba. In ji Blue Print.

Kimanin ‘yan takara 25 ne ke fafatukar neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyya mai mulki.

Wata sanarwa da sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa, Barista Felix Morka ya fitar a daren Lahadi, ta ce nan ba da jimawa ba za a sanar da sabon ranar da za a gudanar da atisayen.

A takaice dai sanarwar ta ce: “An dage taron tantance ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya tun farko a ranar Litinin, 23 ga Mayu, 2022.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...
X whatsapp