fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: An ƙwaƙulewa wani yaro Ido a jihar Bauchi

Date:

Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi, ta tabbatar da tsintar wani yaro da aka kwakule wa idanu, a anguwar Dutsen Jira da ke garin Bauchi.

Wata sanarwa da rundunar ta fitar ranar Juma’a ta ce, da misalin karfe shida na yamman ranar Alhamis ne aka ankarar da jami’na tsaron cewa na tsinci Uzairu Salisu, mai shekaru 16, kwance cikin jini wasu da kawo yanzu ba a san ko su waye ba, suka kwakwale masa ido. In ji BBC.

A cewar matashin wani mutum da ya kira Ibrahim Rafin Zurfi ne ya neme shi da ya zo ya mishi aiki a gonar shi, to amma bayan sun isa sai ya shake shi da waya, ya kuma kwakwale masa ido.

Yanzu haka rundunar ta ce, matashin na jinya a asibitin koyarwa na Tafawa Balewa da ke Bauchi.

Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Bauchi, CP Umar Mamman Sanda ya ce suna gudanar da bincike kan batun.

Ya sha alwashin kamawa da hukunta mutanen da suka yi wannan mummunar aika-aika.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp