fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ɗan takarar shugabancin jam’iyyar APC ya janye

Date:

Sa’o’i kadan kafin gudanar da taron, dan takarar shugabancin jam’iyyar APC na kasa, Sanata Mohammed Sani Musa, ya bayyana janyewarsa daga takarar, kamar yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da shawarar.

Mai magana da yawun Musa, Nasir Mohammed, ya tabbatar da hakan a ‘yan mintoci da suka wuce.

Musa, wanda a yanzu haka yake wakiltar Neja ta Gabas a Majalisar Dattawan Najeriya, ya bayyana janyewa daga takarar ne bayan ganawar da masu son tsayawa takara da Shugaba Buhari a ranar Juma’a da sa’o’i 24 zuwa babban taron da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar 26 ga Maris, 2022 a Abuja.

Ya yi alkawarin marawa, Sanata Abdullahi Adamu baya a matsayin dan takarar da aka amince da shi.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...
X whatsapp