Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Talata sun harbi wakilin jaridar The Nation, Toba Adedeji, bisa rahotannin da ya bayar da rahoto kan zanga-zangar dalibai a Orita Olaiya.
Karin bayani na tafe kamar yadda jaridar Independent ta rawaito.