fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun sace Baturen ƴan sandan Nasarawa

Date:

Rahotanni daga jihar Nasarawa na cewa, an yi garkuwa da shugaban jami’an yan sanda na karamar hukumar Nasarawa-Eggon.

Rahotannin sun ce CSP Haruna AbdulMalik na sintiri ne a ranar Laraba da daddare tsakanin Eggon-Akwanga, a lokacin da yan bindiga suka fara harbi ba-ji-ba-gani, kafin su yi awon gaba da shi.

Wata majiya ta ce, DPO ya samu labarin cewa, ‘yan bindiga na hari a karamar hukumar Nasarawa Eggon, kuma yayin da yake kokarin kai dauki ne yan bindigar suka sace shi.

Al’ummar yankin sun bayyana CSP Haruna AbdulMalik a matsayin jajirtaccen dan sanda, da ke taka rawa wurin tabbatar da tsaro a Nasarawa-Eggon.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp