fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun harbe mahaifin shugaban ƙaramar hukuma a Kano

Date:

Wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba sun kashe Hakimin Maigari a karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, Alhaji Dahiru Abba.

Sabon babban sakataren shari’a na jihar Kano, Alhaji Sanusi Abbas wanda kuma dan gidan marigayin ne ya bayyana haka ga wakilin jaridar Justice Watch.

Ya ce marigayi Hakimin Kauye kuma uba ne ga shugaban karamar hukumar Rimin Gado na yanzu Barista Munir Dahiru Maigari.

A cewarsa, Marigayi Maigari ya rasu ne bayan da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kai wa gidansa hari da sanyin safiyar Lahadi, inda suka yi masa raunuka daban-daban daga bisani suka harbe shi har lahira.

Ya bayyana cewa za a yi jana’izar ne a yau a gidansa da misalin karfe 10 na safe a kauyen Maigari da ke karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp