fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun hallaka mutane 7 a Filato

Date:

Akalla mutum bakwai ne aka kashe a wani harin da yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jos ta Kudu da ke jihar Filato a tsakiyar Najeriya, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Harin na zuwa kasa da awa 24 bayan kashe wasu mutum 18, a taho mu gama tsakanin mahara da kuma ‘yan banga a karamar hukumar Wase da ke jihar.

Jaridar ta kuma ruwaito cewa harin ya faru ne ranar Lahadi da misalin karfe tara na dare.

Ta ambato mai magana da yawun kungiyar matasan Birom Rwang Tengwong, yana cewa ”yan bindiga sun kashe mutum bakwai a kauyen Danda Chugwi, kuma wasu sun jikkata da yanzu haka ke jinya a asibitin Vom.”

Sai dai har kawo yanzu rundunar yan sanda bata fitar da sanarwa kan harin ba.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp