Ƙasar Senegal ta sami gurbi a ƙasar Qatar a gasar cin kofin duniya na 2022.
Senegal ta doke Masar a bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan da Salah ya zubar da ƙwallon sa, yayin da Mane ya zura tasa.
A karo na biyu kenan Senegal na samu galaba a kan Masar, wanda Senegal ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afrika a karo na farko a hannun Masar.
Wasan dai an tashi 3-1.