fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: ta sake ɗage taron ta na ƙasa

Date:

An dage zaman taron kwamitin zartaswar jam’iyyar PDP na kasa wanda tun da farko an sanya shi a ranar 5 ga watan Mayu zuwa ranar Talata 10 ga watan Mayu.

Sen. Samuel Anyanwu, sakataren jam’iyyar na kasa ne ya bayyana hakan a daren ranar Litinin a Abuja.

Ya ce, ranar da ta gabata ta yi katsalandan ga zaben delegate na kananan hukumomi, wanda ya ce, duk ‘ya’yan jam’iyyar a bude suke, kuma ya nemi afuwar duk wani abu da ya same su.

Taron dai zai gudana ne a Sakatariyar kasa dake Wadata Plaza, Abuja, kamar yadda Anyanwu ya bayyana.

Hakazalika, kwamitin ayyuka na jam’iyyar PDP na kasa (NWC) ya jinkirta dukkan masu neman takarar gwamna da shugaban kasa daga ranar Talata, 3 ga Mayu zuwa Laraba 4 ga Mayu.

Jam’iyyar ta ce, an sauya jadawalin ne saboda bikin sallah Eid-Fitir, a cewar wata sanarwa ta biyu da sakataren yada labaranta na kasa, Mista Debo Ologunagba, ya wallafa a Abuja a daren ranar Litinin.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Wa’adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

A ranar Litinin ne wa'adin da wata kotu ta...

Jami’an sa-kan Zamfara sun kashe Kacalla Ɗanbokolo ubangidan Turji

Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewa maso yammcin Najeriya...

PDP ta gudanar da taron ta na kasa

Shugabani da gwamnonin da sauran masu ruwa da tsaki...

An ɗage jana’izar Aminu Ɗantata zuwa Talata

Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana'izar fitaccen ɗankasuwar...

‘Yansanda sun kwace iko da sakatariyar PDP a Abuja

A yayin da ake ci gaba da takun-saka kan...

Iran ta na da ‘yancin yin Nukiliyar ta – Ravanchi

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da...

Tawagar Gwamnatin Kano ta shilla Saudiyya zuwa jana’izar Dantata

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci...

Tawagar Jami’an gwamnati da Malamai sun tafi jana’izar Dantata

Wata tawaga daga gwamnatin Tarayya, ta isa ƙasar Saudiyya...

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...
X whatsapp