fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasa NFF ya janye neman kujerar hukumar

Date:

Shugaban hukumar kwallon kafa ta ƙasa NFF, Amaju Pinnick, ya dakatar da aniyarsa ta neman wa’adi na uku a matsayin shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya.

Idan za a iya tunawa dai tun bayan da Super Eagles ta kasa samun gurbin shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a kasar Qatar a watan Nuwamba, ‘yan Najeriya da dama ke yin shaguɓe akan shugaban NFF ya yi murabus daga mukaminsa tare da mambobin hukumarsa.

Sai dai kuma mai kula da kwallon kafa na Warri, haifaffen jihar Delta, yayin da ya dage kan ganin cewa, zai sake tsayawa takara a karo na biyu, wanda zai shafe watanni masu zuwa, ya ce, ba zai sake neman tazarce ba sabanin matsayinsa na tsayawa takara karo na uku.

Da yake magana a gidan talabijin na Arise, shugaban hukumar ta NFF, ya bayyana matsin lamba daga iyalansa a matsayin dalilin da ya sa ya ki amincewa da ajandar wa’adi na uku.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp