fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Mutane 3 sun mutu da dama sun jikkata bayan fashewar wani abu a Kogi

Date:

Akalla mutane uku ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata, a lokacin da wata fashewa ta afku a wani wurin shan ruwa a Kabba, jihar Kogi.

Lamarin wanda ya afku a ranar Laraba a kewayen mahadar Lewu, ya lalata kayayyaki da dukiyoyi.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi har yanzu ba ta ce uffan a hukumance kan wannan lamarin ba har zuwa lokacin hada wannan rahoto.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya rawaito cewa, jaridar PlatinumPost ta bayar da rahoton cewa, a baya-bayan nan kungiyar IS da ke yammacin Afirka (ISWAP) ta dauki alhakin harin da aka kai ofishin ‘yan sanda a yankin Okene na jihar Kogi, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane hudu ciki har da jami’ai.

A kasa akwai wasu hotuna daga lamarin.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp