fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun tarayya ta ɗaure tsohon daraktan Fansho tare da dawo da Naira biliyan 22.9

Date:

A ranar Laraba ne Kotun Koli ta tabbatar da zaman gidan yari na tsawon shekaru shida bayan daure tsohon Daraktan Fansho na Tarayya (FDP), Mista John Yakubu Yusuf, sannan ta kuma umarce shi da ya mayar wa gwamnatin tarayya Naira biliyan 22.9.

Makudan kudin Naira 22.9 na daga cikin asusun fansho na ‘yan sanda da aka shigar da kara a gaban wata babbar kotun tarayya da ke babban birnin tarayya Abuja cewa an karkatar da su.

Mai shari’a Tijjani Abubakar a hukuncin da kotun daukaka kara a kan Yusuf, ya tabbatar da hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke wa a shekarar 2018 ta yanke masa hukuncin daurin shekaru shida a gidan yari, baya ga maido da makudan kudade.

Kotun kolin ta ce, Yusuf da wasu da ke aikata zamba dole ne a fada masu ta hanyar yanke hukunci a kotu cewa, yanzu ba aiki ba ne kamar yadda aka saba.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp