fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: APC ta ɗage babban taron ta na ƙasa

Date:

Jam’iyyar APC mai mulki ta ɗage babban taronta na ƙasa da ta shirya gudanarwa a wannan watan ban Fabrairu.

Daily Trust ta rawaito cewa, tun farko dai APC ta tsara gudanar da taron a ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022, amma lamarin raba kujerun shugabanni zuwa yanki-yanki da kuma rikici a wasu jihohi suka hana jam’iyyar motsa wa.

A wata wasika mai ɗauke da kwanan watan 21 ga watan Fabrairu, 2022, kwamitin rikon kwarya na APC ta kasa ya sanar da hukumar zaɓe INEC ci gaban da a ka samu na ɗage taron.

Wasikar da Jam’iyyar ta aike wa INEC kan ɗage taron na ɗauke da sa hannun shugaban kwamitin rikon kwarya, Gwamna Mala Buni da Sakatarensa, Sanata John James Akpanudoedehe.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...
X whatsapp