fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan majalisar Tarayya za su tsunduma yakin aiki akan rashin tsaro

Date:

Yayin da matsalar tsaro ta yi ƙamari Najeriya tare da ci gaba ta’azzara, ‘yan majalisar wakilan kasar sun ce, za su tafi yajin aiki har sai sun ga canji a al’amuran da suka jibanci tsaro.

Hon Aminu Sulaiman Goro, daya ne daga cikin ‘yan majalisar ya shaida wa BBC cewa, kullum suka zauna zaman majalisar suna samun rahotannin matsalar tsaro iri-iri.

Ya ce, kuma tabarbarewar tsaron ta fi zafi daga bangaren Arewacin Najeriya, shi ya sa kusan kullum sai sun yi muhawara a kan abin da ya shafi tsaro.

Dan majalisar, ya ce” Irin masifun da ake shiga a ce yau an kashe mutane, gobe an sace mutane jibi an kona mutane, masifar ta kai ga cewa tsaro ya lalace.”

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...
X whatsapp