fidelitybank

Cutar Lassa ta kashe ma’aikatan lafiya 45 a Najeriya – NSCD

Date:

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce, zazzabin Lassa ya kashe tare da ma’aikatan lafiya 45 da suka kamu da cutar tsakanin watan Janairu zuwa Maris.

Hukumar NCDC, a shafinta na internet da aka tabbatar a ranar Juma’a, ta kuma bayar da rahoton cewa, mutane 3,079 da ake zargin sun kamu da cutar zazzabin Lassa ne a fadin kasar, inda 630 aka tabbatar sun kamu da cutar.

NCDC ta ce, kasashen da ke makwabtaka da su na cikin hadari saboda kwayar cutar Lassa, “bera da yawa” ana samun su a duk fadin yankin.

Ta kara da cewa, an samu bullar cutar a kananan hukumomi 87 dake fadin jihohi 23 na tarayyar kasar nan.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp