fidelitybank

Cutar Daji na kama kusan mutane miliyan 1.1 a Afrika – WHO

Date:

Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce. a kowacce shakara akan samu kusan mutum miliyan 1.1 da ke kamuwa da cutar Kansa a nahiyar Afirka inda kusan mutum 700,000 ke mutuwa sakamakon cutar.

Daraktar hukumar mai lura da kasashen Afirka Dakta Matshidiso Moeti, ce ta bayyana haka ranar Lahadi a wani jawabi da ta gabatar a bikin ranar yaÆ™i da cutar ta duniya mai taken ‘Inganta Hanyoyin Yaki da Cutar: Mu haÉ—a muryoyinmu domin É—aukar mataki’.

Ta ce hasashen da aka yi yanzu na nuna cewa akwai barazanar samun kashi 50 cikin É—ari na yaran da ake haihuwa da cutar a nahiyar Afirka zuwa shekarar 2050.

Karanta Wannan: Za a gudanar da zabe lafiya a Zamfara – NSCDC

Ta ƙara da cewa alkaluman sun nuna cewa akwai hasashen samun ƙaruwar mace-mace sakamakon cutar kansa zuwa kusan miliyan ɗaya a kowacce shekara zuwa 2030, idan ba a ɗauki matakan da suka dace ba.

Dakta Moeti ta ce ƙasashe 12 ne a nahiyar Afirka ke da kyakkyawan shirin yaƙi da cutar.

Jami’ar ta WHO ta ce Hukumar na taimaka wa Æ™asashe 11 domin samar da ko inganta shirye-shiyensu na yaÆ™i da cutar.

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp