fidelitybank

Cutar ƙyandar Biri na bazuwa a nahiyar Turai

Date:

Sama da mutum 80 ne aka tabbatar sun kamu da cutar kyandar biri a kasashe akalla 12 na Turai.

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, ana binciken wasu mutane 50 da ake zargi sun kamuwa da cutar – ba tare da bayyana sunayen kasashe ba – kuma ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar a samukaruwar adadin. In ji BBC.

An tabbatar daɓullar cutar a ƙasashen Turai 9, da kuma Amurka, Canada da Australia.

Cutar Kyandar biri ta fi yawa a a Tsakiya da Yammacin Afirka.

Cuta ce da ba kasafai ake kamuwa da ita ba kuma yawancin mutane suna murmurewa cikin ‘yan makonni, a cewar Ma’aikatar Lafiya ta Burtaniya.

Cutar ba yaduwa sosai tsakanin mutane kuma barazanar yaduwarta ga al’umma ba ya da yawa.

Babu wata allurar rigakafi ta Kyandar biri, amma rigakafin kyanda na samar da kariya da kashi 85, saboda yanayin cutukan kusan iri ɗaya ne

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Majalisar dokoki na son Iran ta yanke hulɗa da hukumar sanya ido kan makamashin nukiliya

Majalisar dokokin Iran ta kaɗa ƙuri’a domin yanke hulɗa...

Ƴan sanda sun kama mutum 26 da ake zargi da hannu a kashe-kashen Benue

Sufeto Janar na ‘ƴan sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana...

Ba dan mun yi wa Iran barna ba da har yanzu ba ta nemi sulhu ba – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada cewa harin...

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...
X whatsapp