fidelitybank

Cryptocurrency: CBN ya citarar bankuna 4 a Najeriya

Date:

Babban Bankin ƙasa CBN, ya ci tarar bankunan kasuwanci huɗu, saboda saɓa umarnin da ya bayar na haramta gudanar da hulɗa da kuɗin intanet na cryptocurrency.

Tun a watan Fabarairun 2021 ne CBN ya umarci bankunan da su rufe dukkan asusun da ke mu’amala da cryptocurrency.

Cikin wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Bloomberg ta ruwaito ranar Laraba, bankunan da aka ci tarar sun haɗa da Stanbic IBTC Bank, da Access Bank, da United Bank for Africa (UBA), da Fidelity Bank.

Rahoton ya ce, an ci tarar Stanbic Bank Naira miliyan 200 saboda ya gaza rufe asusu biyu da ake zargin an yi amfani da su wajen hulɗar kuɗin cryptocurrency.

Kazalika, an ci tarar Access Bank Naira miliyan 500 saboda ya ƙi rufe asusun crypto, yayin da aka ci tarar UBA Naira miliyan 100. Sai kuma Fidelity Bank da aka ɗora wa tarar miliyan 14.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp