fidelitybank

Conte ya tura da sakon godiya bayan an likitoci sun fyede shi

Date:

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Tottenham a gasar firimiyar Ingila, Antonio Conte ya aika wa magoya bayan kungiyar sakon godiya bayan da aka yi masa tiyata a asibiti.

Wata sanarwa da kungiyar ta fitar ranar Laraba ta ce kocin mai shekara 53 dan kasar Italiya na fama da matsanancin ciwon ciki kuma likitocinsa sun gano yana da ciwon “cholecystitis”, kamar yadda MSN ta ruwaito.

Conte ya aika wa magoya bayan Tottenham wannan sakon daga shafinsa na Instagram jim kadan bayan an kammala aikin tiyatan:

“Aikin tiyatan da aka yi min ya kasance mai nasara, kuma tuni na fara samun sauki. Abin da ke gabana yanzu shi ne murmurewa. Na kosa in koma fagen daga tare da kungiyarmu”.

Ba a san tsawon jinyar da Conte zai yi ba, amma mataimakinsa Cristian Stellini ne zai ci gaba da horar da kungiyar zuwa lkacin da kocin zai dawo bakin aikinsa.

Karanta Wannan: Conte ya kare Lloris akan ya ci gida a gwabzawarsu da Arsenal

Ƙungiyar Tottenham ta aika wa magoyan ƙungiyar nata sakon taya kocin nata murnar nasarar aikin da aka yi masa:

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp