fidelitybank

Cinzarafin Mata: Gwamnatoci da jama’a a tashi tsaye – CITAD

Date:

Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, CITAD, ta yi kira ga gwamnatoci da al’umma da su tashi tsaye, domin ganin an kawo karshen cin zarafin ‘ya’ya mata da a ke yi a kasar nan.

CITAD ta yi wannan kira ne yayin taron manema labarai, ta ce dole ne al’umma su tashi tsaye, domin ganin sun kawo karshen cin zarafin ‘ya’ya mata da kana nan yara.

Jami’ar kula da jinsi ta cibiyar, Zainab Aminu, ta ce” A watan Nuwamban da ya gabata mun samu korafe-korafe guda 22 ta manhajar tura korafi da cibiyar ta samar, wadanda mu ka hada da na fyade da cin zarafi daban-daban da al’umma su ke fama dasu”.

Cibiyar ta CITAD ta kuma ce, rahoton da suka samu daga wajen, hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa, ya bayyana cewa, an samu rahoton cin zarafin yara kanana guda 50, sannan an samu rahoton cin zarafin mata guda 75

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp