fidelitybank

Cin zalin yara ba shi da gurbi a kasar mu – Tinubu

Date:

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cin zalin yara a matsayin abin Allah-wadai da ya ce ba za a lamunta da ci gaba da shi ba a Najeriya.

Tinubu ya sanar da hakan a cikin wani bayani da aka fitar a yau Talata albarkacin Ranar Yara ta ta duniya bana.

“Al’ummar da yara ke samun kulawa da natsuwa, ake martaba su tare da sauraren su a sarari da kuma sauran ɓangarori a cikin, ita ce mai samun cigaba a duniya. A zahiri ya ke cin fuskar yara da walaƙanta su ba shi da muhalli a Najeriya,” in ji shugaba Tinubu.

Shugaban Najeriyar ya ce ƙasarsa na cikin na gaba-gaba da ake cin zarafin yara a makarantu da sauran wurare, “A duniya, yaro ɗaya a cikin uku na fuskantar cin zali. Bincike ya nuna a Najeriya yawan samun cin zalin yara ‘yan shekarun zuwa makaranta ya kai kashi 65 cikin ɗari, waɗanda ke fuskantar hakan a zahiri da kuma ke da illa ga tunani ko alaƙarsu da sauran jama’a. Duk yaron da ke koyo cikin halin tsoro ba zai taɓa gane kome ba,” in ji Tinubu.

Shugaban Najeriyar ya ce gwamnatin tarayyar ƙasar da jahohi na ɗaukar matakan da suka dace domin kare yara daga fuskantar cin zarafi, waɗanda ya bayyana da “manyan gobe kuma ƙashin bayan ci gaban ƙasa”.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp