fidelitybank

Cin abinci ya sanya wani dan Acaba ya kashe abokin aikin sa

Date:

Wani dan acaba ya fada komar ‘yan sandan jihar Abia, bayan da ake tuhumar sa da laifin kashe abokin sana’arsa wani wurin siyar da abinci.

Jaridar The Nation ta rawaito cewa, lamarin ya auku ne a layin Uzompka da ke unguwar Amaiyi a yankin Owerri-Aba a cikin karamar hukumar Ugwunagbo ranar Litinin.

Wani ganau ya shaida cewa, mutumin ya je siyan abinci inda ya bukaci mai sayar da abinci ta dakata da zuba wa kowa sai shi kawai a nan ne suka fara kace nace ta kai ga an rasa rai.

Mamacin bai dade da shiga wurin cin abinci ba, wanda aka sa wa suna Nwanyi Mmonghon tare da wani Chinenye wanda ake zargi.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...
X whatsapp