fidelitybank

Cikin mutanen 61 da suka nutse a ruwan Libya harda ƴan Najeriya – Ƙungiyar kula da ƴan cirani

Date:

Kungiyar da ke kula da ‘yanci rani ta duniya, ta ce, ana fargabar mutum 61 sun rasa ransu bayan wani kwale kwale ya nitse a Libya.

Kungiyar ta rawaito wadanda suka tsira da ransu na cewa kwale kwalen na dauke da mutane 86 ne ciki har da mata da yara wadanda ke kan hanyarsu daga Libya zuwa turai.

Dubban mutane ne ke rasa rayukansu a yayin da suke kokarin tsallakawa zuwa Italia inda yawancinsu kuma daga Tunisia ko Libya suka fito.

A bana kadai an yi hasashen cewa mutum fiye da 2,200 ne suka rasa ransu a yayin irin wannan tafiya.

Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ruwaito cewa akasarin mutanen sun fito ne daga Najeriya da Gambia da sauran ƙasashen Afrika.

Ya kuma ce sauran waɗanda aka ceto an garzaya da su wata cibiya da ake tsare su a Libya kuma suna ci gaba da karɓar taimakon magunguna.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp