fidelitybank

Cikin mako 2 an kashe mutane 230 a kan rikicin Shanu a Sudan ta kudu

Date:

Hukumomin Sudan ta Kudu sun ce, an hallaka mutum sama da mutum 230 a cikin mako biyu a rikici kan shanu da wurin kiwo a kudancin kasar.

Fadan ya barke ne tun daga farkon watan nan a yankin Kapoeta inda kabilu da ke gaba da juna ke ta tafka rikici.

Wadanda aka kashe sun hada da wani basaraken yankin wanda aka harba yayin da ake jana’izar wasu da aka kashe a rikicin.

Gwamnan jihar da ake rikicin ya soki lamarin tare da yin kira ga gwamnati da ta hanzarta tura jami’an tsaro domin kwantar da hankali.

Fadan ya barke ne yayin da kasar ke cika shekara 11 da samun ‘yanci daga Sudan. In ji BBC.

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa, kasar na cikin hadarin sake fadawa yakin basasa saboda rikicin kabilanci, wanda tuni ya raba miliyoyin mutane da gidajensu.

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...
X whatsapp