fidelitybank

Chukwueze ya kafawa Real Madrid tarihi har gidan ta

Date:

Samuel Chukwueze shi ne tauraron ɗan wasa, yayin da Villarreal ta samu nasarar doke zakarun gasar, Real Madrid da ci 3-2 a gasar La Liga da suka fafata a ranar Asabar.

Mintuna 16 da fara wasan a Santiago Bernabeu, ƙungiyar ta Yellow Submarine ta samu kanta a baya, bayan da mai tsaron baya Pau Torres ya ci gida.

Chukwueze ne ya dawo da martabar maziyartan a lokacin da ya wuce Nacho Fernandez, inda ya ci kwallonsa ta farko a minti na 39 da fara wasa.

Karanta Wannan: Messi ya zarce Ronaldo a cin ƙwallaye

Dan wasan Brazil Vinicius Junior ne ya sake jefa kwallo a ragar Los Blancos bayan mintuna bakwai.

Jose Morales wanda ya maye gurbinsa ya ramawa Villarreal a minti na 70. Daga nan sai Chukwueze ya farke kwallon da ta yi nasara a minti na 80 daga dogon zango, inda ya kai Real Madrid rashin nasararta ta farko a gida a gasar cikin gida a bana.

Da rawar da ya taka, Samuel Chukwueze ya zama dan wasan Villarreal na biyu da ya ci kwallaye biyu a gasar La Liga a Santiago Bernabeu da Real Madrid, bayan Diego Forlan a watan Mayun 2006.

latest news 
in nigeria today 2021 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp