fidelitybank

China ta kusa daina killace matafiya

Date:

China za ta daina killace matafiya daga ranar 8 ga watan Janairu lamarin da zai kawo gagarumin sauyi kan matakinta na yaki da annobar korona, a cewar jami’ain gwamnatin kasar.

Bayan ta shafe kusan shekaru uku iyakokinta a kulle, yanzu za a bai wa masu bisar aiki da karatu da kuma wadanda ke son ziyartar iyalansu damar shiga kasar.

Wannan sauyi na zuwa ne a daidai lokacin da China take fama da karin yaduwar cutar korona bayan ta janye takunkumin da ta sanya wa ‘yan kasar na kulle.

Rahotanni sun ce asibitoci sun cika makil da marasa lafiya kuma tsofaffi na ta mutuwa.

A halin yanzu ba a san adadin mutanen da ke mutuwa sanadin cutar a kullum ba saboda an daina sanar da alkaluman wadanda suke mutuwa.

A makon jiya Beijing ta bayar da rahoton cewa kusan mutum 4,000 ke kamuwa da cutar Covid a kullum kuma ana samun mutuwa nan da can.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp