fidelitybank

Chelsea ta sallami ƴan wasa 10

Date:

Chelsea ta raba gari da waɗansu manyan ‘yan wasanta a wannan bazarar abin da ke nuna cewa sabobbin fuskoki za a gani a ƙungiyar a kakar wasa mai zuwa.

Waɗanda suka tafi sun haɗa da Kai Havertz wanda ya koma Arsenal, sai kuma Mateo Kovacic wanda ya haɗe da Manchester City a yayin da shi kuma Mason Mount ya ƙulla yarjejeniya da Manchester United.

Shi kuma kyaftin din ƙungiyar Cesar Azpilicueta ya koma Atletico Madrid ne sai Ruben Loftus-Cheek da ya koma AC Milan a yayin da David Datro Fofana ya tafi Union Berlin a matsayin aro.

Akwai kuma wasu uku da suka koma Saudiyya domin murza leda watau Kalidou Koulibaly da ya koma Al-Hilal sai Edouard Mendy wanda ya koma Al-Ahli a yayin da N’Golo Kante ya koma Al-Ittihad.

Ɗan ƙwallon Amurka, Christian Pulisic shi kuma ya bar Chelsea ne zuwa AC Milan.

Pulisic ya buga wasa 145 a Chelsea inda ya ci ƙwallo 26.

Akwai kuma waɗansu ‘yan wasan da ake tunanin za su tafi kafin a rufe kasuwar musayar ‘yan ƙwallo kamar su Romelu Lukaku da Pierre-Emerick Aubameyang da kuma Hakim Ziyech

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp