fidelitybank

Champions League: Grealish ba zai buga Manchester City wasa ba

Date:

Manchester City za ta fafata wasan ta ba tare da dan wasanta Jack Grealish ba, yayin da za ta kara da Sporting Lisbon a gasar cin kofin zakarun Turai na kungiyoyi 16 a ranar Talata.

Dan wasan na Ingila bai buga wasan da suka yi da Norwich da ci 4-0 a ranar Asabar ba, bayan da ya sake fuskantar matsalar rashin lafiya da ya sha a Aston Villa a bara.

Kociyan kungiyar Pep Guardiola ya ce, raunin da aka samu bai yi tsanani ba.

Dan wasan gaba Jesus bai taka leda ba tun lokacin da ya buga wasan kasa da kasa a watan da ya gabata a Brazil, yayin da Palmer mai shekaru 19 ke fama da rauni a kafa.

Kungiyar da ke jagorantar gasar Premier, City na kokarin ganin ta wuce matakin da ta kare a kakar da ta gabata da kuma lashe gasar zakarun Turai a karon farko a bana.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp