fidelitybank

Chadi za ta bude ofishin jakadanci a Isra’ila tun shekarar 1972

Date:

Hukumomin Chadi sun sanar cewa, ƙasar za ta bude ofishin jakadancinta a Isra’ila ranar Alhamis bayan da kasashen biyu suka sabunta dangantakar diflomasiyya a 2019.

Shugaba Mahamat Deby ya gana da firaminista Benjamin Netanyahu yayin wata ziyarra aiki da ya kai Isra’ila a ranar Laraba.

Chadi kasa ce da yawancin al’ummarta Musulmi ne, ta yanke huldar diflomasiyya da Isra’ila a 1972.

Karanta Wannan: Sojoji sun kashe ‘yan tayar da kayar baya a Tafkin Chadi

Ofishin Mista Netanyahu ya sanar cewa shugabannin biyu za su halarci bikin bude ofishin jakadancin, sai dai bai bayyana wurin da aka ajiye shi ba. Yawancin kasashe na da ofisoshinsu na jakadanci a birnin Tel Aviv ne.

A ‘yan shekarun nan, Isra’ila na wani yunkurin bunkasa dangantakar diflomasiyya da kasashen Afirka masu yawa.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...
X whatsapp