fidelitybank

Ce-ce kuce-kuce tsakanin ‘yan wasan Chelsea da Kocinsu akan Mount

Date:

‘Yan wasan Chelsea ba su ji dadin shawarar kocin Graham Potter ba.

Potter ya na kin saka Mason Mount daga tawagarsa don wasannin baya-bayan nan.

The Independent ta ruwaito, wasu mambobin kungiyar sun yi imanin cewa, tsohon kocin na Brighton yana yin kuskure, duk da cewa Mount ba ya cikin mafi kyawun yanayinsa.

Sun yi imanin cewa yana zabar sauke Mount, wanda ya fi natsuwa, maimakon manyan ‘yan wasa irin su Hakim Ziyech, wadanda ke kukan rashin samun isasshen lokacin wasa.

Da alama Mount zai bar Stamford Bridge a bazara, saboda har yanzu bai amince da sabon kwantiragi ba.

Haka kuma Potter yana fuskantar matsi, saboda da kyar yake buga manyan wasa tun bayan daukar Mykhailo Mudryk a hunturu.

assu today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp