fidelitybank

CBN zai daina sayar da kudaden waje ga Bankuna

Date:

Babban Bankin kasa CBN, ya ce, zai daina sayar wa da bankunan kasuwanci kuɗaɗen ƙasar waje nan da ƙarshen shekarar 2022.

Gwamnan CBN, Godwin Emefiele ne ya bayyana hakan, a taron manema labarai da ya yi jiya Alhamis, ya na mai cewa, wajibi ne bankunan su fara nemo kuɗaɗen ƙasar wajen da kansu, ta hanyar kasuwancin abin da suka fitar zuwa ƙasashen wajen.

“Lokacin ya  na zuwa ƙarshe, idan kwastomominka na buƙatar dala miliyan 100 ko miliyan 200, sai ka zo CBN ya ɗebi duk dalolin ya ba ka. (Wannan) na zuwa ƙarshe kafin ko kuma zuwa ƙarshen shekarar nan.,” in ji shi.

“Za mu faɗa musu cewa, kar ku sake zuwa wajen CBN (neman dala), ku je ku nemo kuɗaɗenku. Idan kuɗin suka zo mu kuma sai mu sayar muku su a kan ribar kashi 5 cikin 100, ku kuma sai ku sayar wa kwastomomin da ke son dala miliyan 100. Amma dai ku ce za ku ci gaba da zuwa CBN don ya ba ku dala, za mu dakatar da wannan.” A cewar Emefiele.

A shekarar 2021 ne babban bankin ya dakatar da sayar wa kamfanonin ‘yan kasuwa masu harkar canji kuɗaɗen ƙasar waje, inda ya koma sayar wa bankuna kaɗai. A cewar BBC.

vgn news today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp