fidelitybank

CBN ya umarci Bankuna su karbi tsofaffin kudi

Date:

Babban bankin kasa (CBN), ya umarci bankunan kasuwanci da su karbi tsofaffin takardun kudi na N500 da N1,000 daga hannun kwastomomi.

Ya ce tsofaffin takardun takardun kudi ne na doka bisa umarnin Kotun Koli.

Kakakin babban bankin na CBN Isa Abdulmumin, ya ce bankuna sun fara ba da tsofaffi da sabbin takardun kudi ga kwastomominsu a tashoshinsu na ATMs daban-daban da kuma kan kantuna.

Ya ce duk da cewa CBN ba ta fitar da wata sanarwa a hukumance kan lamarin ba, ‘yan Najeriya za su iya kashewa da tattara tsofaffin kudade da sabbin kudade daidai da hukuncin kotun koli.

Karanta Wannan: Buhari ka sa CBN ta bi umarnin kotu – Masana Tattalin Arziki

Kakakin, wanda ya yi magana da The Cable: “Bankunan suna biyan tsofaffin takardun kudi da kuma sabbin takardun kudi. Dukan su ne na doka.

“Eh, CBN bai fitar da wata sanarwa a hukumance ba kan batun. Duk wanda banki ya baka, zaka iya karba. Muna son mu saukaka wa ‘yan Najeriya rayuwa.”

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp