fidelitybank

CBN ya soke lasisin Bankunan lamuni 132

Date:

Babban bankin Najeriya CBN, ya soke lasisin gudanar da ayyukan bankunan Microfinance guda 132, bankunan lamuni na farko guda hudu da wasu kamfanoni uku na kudi a Najeriya.C

CBN ya bayyana hakan a ranar Talata a shafinsa na Intanet.

Sanarwar ta bayyana cewa, an kwace lasisin cibiyoyin hada-hadar kudi da kamfanoni ne saboda sun daina ci gaba da harkokinsu a Najeriya na tsawon watanni shida.

Babban bankin kasa ya ce, cibiyoyi da kamfanoni sun gaza cika ko bin ka’idojin da aka ba su lasisi.

Ya kara da cewa soke lasisin cibiyar da kamfanoni ya yi daidai da tanadin dokar Bankunan da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi, BOFIA 2020, Sashe na 12, Dokar No.5.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp