fidelitybank

CBN ya sake duba matsayarsa a kan cirar kudi – Majalisa

Date:

Majalisar Dattaijai ta umarci Babban Bankin CBN da ya sake duba matsayarsa na takaita cirar kudi daga bankuna saboda yadda jama’ar kasar ke kokawa kan sabon tsarin.

Majalisar Dattijan ta bayyana haka ne bayan doguwar mahawara tsakanin ‘yan majalisar a jiya Laraba.

Majalisar ta umarci kwamitin da ke kula da harkokin bankuna da kudade da ya je ziyarar duba ayyukan CBN yayin da yake aiwatar da sabon tsarin kuma ya bai wa majalisar rahotonsa na lokaci zuwa lokaci.

Wasu daga cikin ‘yan majalisar sun kalubalanci sabon tsarin na CBN na rashin tuntuba kan manufar, kafin aiwatar da shi.

Kazalika, wasu daga cikinsu ke cewa tsarin zai sa masu sana’ar cirar kudi na POS rasa ayyukansu.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp