fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ko kun san waye Donald Trump?

An haifi Trump a Queens da ke birnin New York a shekara 1946. Ya taso ne cikin kasuwancin gidaje da ya gada daga mahaifinsa...

Taƙaitaccen tarihin Kamala Harris

An haifa Harris ne a Oakland a jihar California. Mahaifiyarta ƴar asalin India ce, mahaifinta kuma ɗan asalin Jamaica ne. Iyayenta sun rabu tana da...

Za a fuskanci matsananciyar Yunwa a Najeriya – MDD

Ofishin Majalisar Dinkin Duniya, mai lura da al'amuran jin ƙai ya yi hasashen samun matsananciyar yunwa a Najeriya da wasu ƙasashen Afirka. Cikin wani saƙo...

UNICEF ta fara allurar rigakafin ƙyanda a wasu jihohin Arewa huɗu

Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ya ce zai yi wa yara aƙalla ,miliyan 3.8 allurar riga-kafin ƙyanda a wasu jihohi huɗu na...

AMNESTY ta tirsasawa Tinubu ya saki Yaran da aka kama yayin zanga-zanga

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'Adam ta Amnesty International ta ce, dole ne shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya saki dukkanin waɗanda aka kama a...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp