fidelitybank

Ƙasashen Waje

A karo na farko Tinubu ya karɓi baƙwancin Firaministan India

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tarbi firaministan kasar Indiya Narendra Modi a Najeriya a ziyarar aikinsa ta farko. Tinubu ya bayyana hakan ne a wata...

Bankin Duniya ya bankaɗo dala miliyan 32 da ta yi ɓatan dabo a aiki samar da ruwan shan Najeriya

Bankin Duniya ya bankado dala miliyan 32 a cikin kudaden da ba a tantance ba a aikin samar da ruwan Najeriya. An bayyana hakan a...

Sarauniyar kyau ta Najeriya ta zama ta biyu a duniya a karo na farko

Sarauniyar kyau ta Najeriya, Chidimma Adetshina ta ƙare a mataki na biyu a gasar sarauniyar kyau ta duniya ta 2024 da aka gudanar karo...

Manufofin kasafin kudi da gwamnatin Tinubu ta bullo da su zai samar da sakamako mai ma’ana – IMF

Watanni goma sha takwas bayan aiwatar da sauye-sauyen tattalin arzikin Najeriya da ke ci gaba da yi, asusun ba da lamuni na duniya IMF,...

Dole ne Amurka ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine da Rasha – Trump

Karon farko tun bayan nasarar da ya yi a zaɓen shugaban ƙasar Amurka da aka yi kwanaki goma da suka gabata, Donald Trump ya...

Popular

spot_imgspot_img

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp