fidelitybank

Ƙasashen Waje

Za a yi sallar roƙon ruwa a kasar Saudiyya

Sarkin Salman na Saudiyya ya yi kira da a yi sallar ne a faɗin ƙasar baki ɗaya a gobe Alhamis, kamar yadda gidan sarautar...

Tinubu zai shilla ƙasar Faransa

A yau Laraba ne shugaban ƙasa Bola Tinubu zai tafi ƙasar Faransa domin ziyarar aiki. A wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasa, Bayo Onanuga ya...

Kotun Amurka ta janye tuhumar da ta ke yi wa Trump

Alƙalai a Amurka sun yi watsi da tuhumar da ake wa zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Donald Trump ta aikata laifin yunƙurin sauya sakamakon zaɓen da...

Nijar ta kashe Lakurawa bayan sun tsere daga Najeriya

Rundunar sojin Jamhuriyar Nijar ta bayyana cewa jami'anta sun kashe ƴan Lakurawa - waɗanda suka shiga ƙasar ta kudu maso yammaci, kamar yadda kafar...

Hezbollah ta harba rokoki 250 cikin Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Hezbollah ta harba mata rokoki kusan ɗari biyu da hamsin daga kan iyakar Lebanon a jiya Lahadi. Harin na ɗaya...

Popular

spot_imgspot_img

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp