Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun wanke wasu ƴan Najeriya mata guda uku da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi.
Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ce ta...
Rundunar sojin Isra'ila ta ce, matakan tsaron sararin samaniyarta sun kakkaɓo wani makami mai linzami da aka harba daga ƙasar Yemen.
Rundunar ta IDF ta...
Kungiyoyin Bokayen a jamhuriyar Nijer sun yi alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa.
Sun bayyana...
Babban hafsan tsaro Janar Christopher Musa ya ce, gwamnatin tarayya ta cika akasarin sharaɗin neman taso ƙeyar Simon Ekpa daga ƙasar Finland.
Jami'an tsaron Finland...