fidelitybank

Ƙasashen Waje

Ba zamu mika wuya ga Rasha ba – Ukraine

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce ƙasarsa na ci gaba da fafatawa a yankin Donbas kuma "ba ta da niyyar saranda". Cikin wata hira da...

Koriya ta sake yin gwajin makamin Nukiliya

Kafofin yada labarai na gwamnatin Koriya ta Arewa sun sanar da cewa, kasar ta yi nasarar gwajin wani sabon makami, wanda ta ce zai...

Sojojin Ukraine su miƙa wuya cikin sa’o’i – Rasha

Rasha ta shaida wa sojojin Ukraine na karshe da suka rage a birnin Mariupol da take yi wa ruwan bama-bamai cewa, za su tsira...

Putin ya tattauna da Yarima Mai jiran gado na Saudiyya a kan fetur

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya tattauna ta wayar tarho da Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman, kamar yadda fadar Kremlin ta...

Saudiyya ta gargaɗi limamai masu sallar tahajjud

Ma'aikatar Harkokin Addini ta Saudiyya ta jaddada wa limamai a masallatan ƙasar da ke jan sallar dare ta tahajjud da su daina tsawaita addu'o'in...

Popular

spot_imgspot_img

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp