fidelitybank

Ƙasashen Waje

Mun samu ɓular Korona a karo na farko – Koriya ta Arewa

A karon farko, Koriya ta Arewa ta amince da barkewarta cutar korona a hukumance. Kafofin yada labaran kasar sun ce Shugaba Kim Jong-un ya jagoranci...

Akwai masu siyan kayayyakin bamu dogara daku ba – Rasha

Ministan harkokin wajen Rasha, ya ce kasarsa na da isassun masu sayan mai da iskar gas dinta a yayin da kasashen kungiyar tarayyar ke...

Amurka za ta ƙara tura wa Ukraine dala biliyan 40

Ƴan Majalisar Wakilan Amurka, sun kada kuri'ar amincewa da karin tallafin dala biliyan arba'in ga Ukraine. Yawancin 'yan Republican sun bi sahun takwarorinsu na Democrat...

Sojin Isra’ila sun harbe ƴar Jaridar AlJazeera

An harbe wata gogaggiyar ƴar jaridar Al Jazeera Shereen Abu Aqleh a yayin da take bayar da rahoto kan wani samame da dakarun sojin...

Messi ya zama jakadan Saudiyya

Ministan yawon bude idanu da shakatawa na Saudiyya, Ahmed Al-Khateeb, ya sanar da cewa, fitattaccen dan wasan kwallon kafar nan a duniya Loinel Messi,...

Popular

spot_imgspot_img

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp