fidelitybank

Ƙasashen Waje

Koriya ta Kudu ta harba makamai masu linzami 8 a wani ramuwar gayya

A wani mataki na ramuwar gayya, Koriya ta Kudu ta harba makamai masu linzami takwas a gaɓar tekun gabashinta, a wani atisayen hadin gwiwa...

Mahajatanan Najeriya za su biya Naira miliyan biyu da kusan rabi – NAHCON

Hukumar kula da alhazai ta kasa NAHCON, ta ce masu son zuwa aikin Hajji na shekarar 2022 za su biya kusan naira miliyan biyu...

Mahajatan bana sun fara sauka a kasar Saudiyya

Saudiyya ta tarbi rukunin farko na alhazai daga wata kasa tun bayan barkewar cutar korona a watan Maris na 2020. Kafofin yada labaran Saudiyya sun...

Rasha ta lallata komai a birnin Severodonetsk – Ukraine

Wani babban jami'i a gabashin Ukraine ya ce, sojojin Rasha na "lalata komai" a muhimmin birnin Severodonetsk, inda bangarorin biyu ke ci gaba da...

Buhari zai ƙara tattaki zuwa ƙasar waje

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, zai sake yin tafiya zuwa ƙasar waje kwana ɗaya bayan ya dawo daga ƙasar Sifaniya a nahiyar Turai ranar Juma'a. Wata...

Popular

spot_imgspot_img

nigerianewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp