fidelitybank

Ƙasashen Waje

Dole ne Hamas ta saki mutane uku masu rai – Isra’ila

Isra'ila ta ce dole ne Hamas ta saki aƙalla Isra'ilawa uku masu rai a ranar Asabar idan har ana so a ci gaba da...

Trump ya na son Rasha ta zama barazana ga Turai – Jamus

Ministan tsaro na Jamus ya zargi shugaba Donald Trump na Amurka da sassauci ko miƙa wuya ga Rasha tun ma kafin a fara tattaunawar...

Shirin Amurka na dakatar da tallafi na haifar da koma baya – WHO

Shugaban hukumar lafiya ta duniya ya ce dakatar da ba da tallafi ga ƙasashen duniya da gwamnatin Trump ta yi na haifar da gagarumar...

Kundin adana ababen bajinta ya karrama dan jihar Yobe bayan ya dauki hotuna 897 cikin sa’a guda

Kundin Adana Abubuwan Bajinta na Duniya, 'Guinness World Record ' ya karrama wani ɗan Najeriya, Saidu Abdulrahman saboda ɗaukar ƙananan hotuna masu yawa cikin...

Trump zai rura wutar rikici a yankin mu – Kasashen Larabawa

Sakatare-janar na kungiyar kasashen Larabawa, Ahmed Aboul Gheit, a ranar Laraba ya yi gargadin cewa shirin shugaban Amurka Donald Trump na mamaye yankin Gaza...

Popular

spot_imgspot_img

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp