fidelitybank

Ƙasashen Waje

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa birnin Landan domin raka gawar marigayi shugaba Muhammadu Buhari da ya rasu...

Trump ya lafta wa ƙasashen Tarayyar Turai da Mexico harajin kashi 30

Shugaban Amurka Donald Trump ya lafta wa ƙasashen ƙungiyar tarayyar turai da Mexico garajin kashi 30 na kayayyakinsu. Trump ya ce harajin zai fara aiki...

An gano musabbabin hatsarin jirgin saman Indiya

Masu bincike sun bayyana sakamako na farko-farko game da hatsarin jirgin saman Air India wanda ya yi ajalin mutum 260 cikin watan da ya...

Amurka ta haramta wa shugaban kasar Cuba shiga kasar

Amurka a karon farko ta ƙaƙaba takunkumi kan shugaban Cuba, Miguel Diaz-Canel, saboda rawar da ya taka a abin da ta kira cin zalin...

Najeriya ba za ta karbi ‘yan ciranin Venezuela ba da Amurka za ta ba mu – Najeriya

Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ce ƙasar ba za ta lamunci matsin lambar da Amurka ke yi mata na karɓar ƴan ciranin...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp