fidelitybank

Ƙasashen Waje

ECOWAS ta cika shekaru 50 da kafuwa

Shugabannin ƙasashe mambobin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afrika wato ECOWAS na gudanar da taro a ranar Laraban nan a Najeriya domin bikin...

Trump ya dakatar da baiwa Daliban waje biza

Gwamnatin shugaban Amurka, Donald Trump ta umarci ofisoshin jakadancinta da ke faɗin duniya su dakatar da bai wa ɗalibai da sauran mutane da ke...

Tinubu na neman izinin karɓo bashin dala biliyan 21.5

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike wa majalisar dattawa da buƙata inda yake neman izini domin karɓo bashin dala biliyan 21.5 daga ƙasashen...

Gumi ya dawo Najeriya bayan Saudiyya sun hana shi shiga kasar aikin Hajji

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin hajjin bana. Sheikh Gumi...

Najeriya ce ƙasa ta biyu a duniya da ƴan ƙasar suka shiga Birtaniya aikin yi

Wani rahoto da ofishin kula da ƙididdiga na Birtaniya ya fitar, ya ce Najeriya ce ƙasa ta biyu mafi yawan mutanen da suka yi...

Popular

spot_imgspot_img

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp