fidelitybank

Wasanni

Kaka ya yi maraba da zuwan Ancelloti Brazil a matsayin kocin ƙasar

Tsohon dan wasan tsakiya na Real Madrid, Kaka ya yi maraba da Carlo Ancelotti bayan an nada shi a matsayin sabon kocin tawagar kasar...

Madrid ta gargadi Alonso a kan siyan ‘yan wasa

Real Madrid ta sanar da kocinta mai jiran gado, Xabi Alonso cewa kungiyar ta La Liga ce za ta yanke hukunci na karshe kan...

Magoya bayan Sevilla sun tursasa wa ‘yan wasa kwana a fili sakamakon yunkurin zane su

Ƴan wasan ƙungiyar kwallon kafa ta Sevilla sun shafe dare a filin atisaye a yammacin ranar Asabar bayan da suka gamu da fushin magoya...

Messi ya zaɓi wanda ya fi iya ƙwallo tsakanin Maradona da Messi

Dan wasan gaba na Liverpool, Mohamed Salah, ya zabi gwarzon dan kwallon kafa na hagu a kowane lokaci tsakanin jiga-jigan 'yan wasan Argentina Diego...

Gerrard ka iya komawa Rangers daga Al-Ettifaq

Steven Gerrard na iya komawa Rangers yayin da kungiyar ta Scotland ta fara neman sabon koci. Rangers ta kori Philippe Clement a matsayin kocinta bayan...

Popular

spot_imgspot_img

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp