fidelitybank

Wasanni

Na yi takaicin barin Ancelloti daga Real Madrid – Carvajal

Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Dani Carvajal ya bayyana bakin cikinsa kan kociyan kungiyar Carlo Ancelotti na shirin barin...

Saura kiris Arsenal ta dauki maciyin kwallo

Ƙungiyar Arsenal na shirin ɗaukar ɗan wasan gaban Sporting CP, Viktor Gyokeres kamar yadda jaridar wasanni ta football365 ta ruwaito. Arsenal ta fuskanci matsalolin ƴanwasan gaba a...

Manchester City za ta iya tsintar kan ta a gasar Europa – Guardiola

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ya amince cewa kungiyarsa za ta iya taka leda a gasar cin kofin Europa a kakar wasa mai zuwa...

Kano Pillars na cigiyar mai tsaron ragarta

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta bayyana mai tsaron gida Emeka Onyia ba ya nan ba tare da izini ba (AWOL). Kano Pillars ta...

Real Madrid ta É—auki É—an wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen ɗan wasan baya na ƙungiyar Bournemouth Dea Huijsen kan kuɗi fam miliyan 50. Ɗan wasan mai shekara 20 ya...

Popular

spot_imgspot_img

national news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp