fidelitybank

Wasanni

FIFA ta fito da sabon salo na nuna wariyar launin fata

Hukumar ƙwallon kafa ta duniya Fifa ta ce tana son 'yan wasa su dinga ɗaga hannunsu sannan su haɗa su wuri guda a matsayin...

Varane zai bar Manchester United

Dan kwallon baya na Manchester United, Raphael Varane zai bar kulob din idan kwangilarsa ta kare a karshen kakar wasa ta bana. Dan wasan mai...

Na yanke shawarar makomar ‘yan wasa 4 a Real Madrid – Perez

Shugaban Real Madrid, Florentino Perez na shirin yanke shawarar makomar 'yan wasa hudu a kungiyar. Su ne Luka Modric da Toni Kroos da Andriy Lunin...

Super Eagles za ta bude sansanin ta na tunkarar Bafan Bafana

Yanzu haka dai Super Eagles za ta je sansaninta ne a ranar Talata, 28 ga watan Mayu, domin karawa da Bafana Bafana ta Afrika...

Dortmund na iya asarar kudi idan ta doke Real Madrid

Borussia Dortmund na iya asarar kudi idan ta doke Real Madrid a wasan karshe na gasar zakarun Turai na bana. Hakan ya faru ne saboda...

Popular

spot_imgspot_img

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp