fidelitybank

Wasanni

Rohr ya fitar da ‘yan wasan Benin da za su tunkari Super Eagles

Babban mai horar da ‘yan wasan Jamhuriyar Benin, Gernot Rohr ya bayyana jerin ‘yan wasa 25 da za su buga wasan neman gurbin shiga...

Kar a kori Ten Haag daga Manchester – Roy Kean

Shahararren tsohon  dan wasan Manchester United, Roy Keane ya yi kira ga kungiyar da ta goyi bayan kociyan kungiyar Erik ten Hag bayan da...

Da Dumi-Dumi: Manchester United ta lashe FA a hannun Manchester City

Manchester United ta bai wa Manchester City mamaki da ci 2-1 a wasan karshe na cin kofin FA a Wembley ranar Asabar, wanda ya...

An cimma yarjejeniya ta fatar baki tsakanin Kompany da Bayern Munich

Kocin Burnley Vincent Kompany ya kulla "yarjejeniya ta baki" ta komawa Bayern Munich kuma an fara tattaunawa a hukumance tsakanin kungiyoyin, in ji Sky...

Barcelona ta sallami Xavi a matsayin kocin ta

A ranar Juma'a ne Barcelona ta sallami kocinta Xavi Hernandez. Kulob din na Kataloniya ya bayyana hakan a wata sanarwa ta shafin yanar gizon su. A...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp