fidelitybank

Wasanni

Dan wasan Madrid Arda ya doke Ronaldo a tarihin gasar Euro

Dan wasan tsakiya na Turkiyya, Arda Guler, ya karya tarihin Cristiano Ronaldo na tsawon lokaci inda ya zama dan wasa mafi karancin shekaru da...

Sergio Aguero zai fara aikin horaswa

Tsohon dan wasan Manchester City, Sergio Aguero, ya bayyana cewa yana dab da komawa fagen kwallon kafa a matsayinsa na mai kungiya. Sai dai Aguero...

Jadawalin gasar Firimiyar kasar Ingila makon farko

Ranar Juma'a 16 ga watan Agusta Manchester United da Fulham Ranar Asabar 17 ga watan Agusta Ipswich Town da Liverpool Arsenal da Wolverhampton Everton da...

Rangers na kokarin lashe gasar NPFL karo na

Rangers za ta yi kokarin lashe kofin gasar Firimiyar Najeriya karo na takwas lokacin da za su kara da Bendel Insurance a filin wasa...

Osimhen ya yi kuskure bisa sukar Finidi – Anichebe

Tsohon dan wasan kwallon kafa na duniya Victor Anichebe ya ce, Victor Osimhen yayi kuskure wajen sukar tsohon kocin Super Eagles Finidi George a...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp