fidelitybank

Wasanni

Manchester United ta yi wa De Ligt tayin shekaru 5

Dan wasan baya na Bayern Munich, Matthijs de Ligt, ya samu tayin kwantiragin shekaru biyar daga Manchester United. A cewar Sky Germany, De Ligt yana...

Maza je na Æ™warai ne ke yin kuka – ÆŠan wasan damben Amurka

Dan damben boksin na Amurka, Ryan Garcia ya aike da sakon ta'aziyya ga gogaggen dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo. Sakon ya zo ne biyo...

Ina da shakku a kan ‘yan wasan Super Eagles da aka haifa a waje – Minista

Ministan wasanni na kasa, John Enoh, ya nuna shakku kan sha'awa da jajircewar 'yan wasan Super Eagles, wadanda aka haifa a kasashen waje. Super Eagles...

Finidi na shirin komawa wata kungiya bayan ya bar Super Eagles

Finidi George na iya shirin komawa gasar firimiya ta Najeriya, NPFL, bayan ya yi murabus a matsayin kocin Super Eagles. Ya sauka daga mukamin ne...

Zai yi wuya Nemar ya koma Arsenal – Gilberto Silva

Tsohon dan wasan tsakiya na Arsenal, Gilberto Silva, ya ce canja wuri a bazara wanda zai iya ganin Neymar yana taka leda a kulob...

Popular

spot_imgspot_img

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp